Matatar Dangote ta rage farashin man fetur

0
118

Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da rage farashin litar man fetur ga ƴan kasuwa daga Naira 880 zuwa Naira 865.Matatar Dangote ta rage farashin man fetur.

Hakan ya nuna cewa an samu ragin Naira 15 akan tsohon farashin matatar na baya.

Matatar ta sanar da hakan cikin wata sanarwar da ta fitar a safiyar Alhamis.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here