Karen da yafi Kowanne tsada a duniya
Wani mai kiwon kare a ƙasar Indiya, ya biya Rufe miliyan 500, wanda yayi daidai da Naira biliyan 8 da miliyan 949, domin siyan kare guda ɗaya.
Wannan kuÉ—i da aka sanya aka siya karen ya sanya shi zama wanda yafi Kowane kare tsada a duniya.
Karen ya kasance kerkeci na jinsin karen Shephard Caucasian.