‘Yan ta’adda sun karbi mudun shinkafa 20, da na wake 20 matsayi kudin fansa

0
112

Tsagerunn ‘yan bindiga sun sako mutane 12 bayan karbar mudannin kayan abinci a jihar Kaduna ta Arewa maso Yamma.

An sace akalla mutane 20 a wani yankin jihar, ana neman kudin fansa Naira miliyan 12 daga hannun iyalai.

An kashe manomi bayan daure shi a jikin bishiya, kana wasu mutanen da aka sace sun tsere daga hannun ‘yan bindiga.