Labarai Gwamnatin Najeriya zata haramta shigo da Panel din Solar daga ketare By ismail - March 27, 2025 0 75 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Gwamnatin tarayya zata haramta shigo da Panel din Solar daga Æ™asashen waje. Ministan kimiyya da fasaha Uche Nnaji, ne ya sanar da hakan. Yace za’a É—auki matakin don Najeriya ta fara samar da Panel din Solar da kanta.