Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya karɓi takardar ajiye aikin da kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Manjo Janar Muhammad Inuwa Idris mai ritaya, yayi.
Gwamna Abba shine ya Æ™irÆ™iro ma’aikatar bada jimawa ba, sakamakon cewa a baya babu ita a Kano.
Bayanin hakan na cikin wata sanarwar da kakakin gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a yau Laraba.
Abba, ya yiwa tsohon kwamishinan fatan alkairi, da kuma yaba masa akan aikin da ya yiwa Kano a É—an Æ™anÆ™anin lokacin da ya rike ma’aikatar tsaron Cikin gidan.