Lissafin yanda likitoci ke duba marasa lafiya a jihohin Najeriya

0
1240

  1. Jigawa: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 27,480.
  2. Zamfara: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane, 20,533.
  3. Kebbi:likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane18,967.
  4. Bauchi: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 17,581.
  5. Katsina: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 17,151.
  6. Taraba: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 17,022.
  7. Adamawa:likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 16,633.
  8. Niger: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 12,971.
  9. Yobe: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 12,660.
  10. Kogi: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane10,176.
  11. Sokoto: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 10,032.
  12. Kano: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 9,922.
  13. Benue: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane9,510.
  14. Borno:likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 7,983.
  15. Gombe: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 7,697.
  16. Ondo: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 6,843.
  17. Kaduna: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 5,610.
  18. Akwa Ibom: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane5,459.
  19. Cross River: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane5,150.
  20. Ekiti: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane4,938.
  21. Nasarawa: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 4,914.
  22. Abia: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane4,754.
  23. Imo: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane4,743.
  24. Ogun: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 4,031.
  25. Oyo: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 3,841.
  26. Anambra: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 3,768.
  27. Plateau: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 3,754.
  28. Delta: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 3,720.
  29. Ebonyi: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane3,431.
  30. Bayelsa:likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 3,362.
  31. Osun: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 3,326.
  32. Kwara:likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 3,299.
  33. Rivers:likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 3,274.
  34. Edo: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 2,570.
  35. Enugu: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 2,177.
  36. Lagos: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 1,762.
  37. Abuja:likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 633.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here