Majalisar wakilai ta fara tafka muhawara akan dokar ta bacin jihar Rivers

0
25

Majalisar wakilai ta fara tafka muhawara akan dokar ta bacin da shugaban kasa ya sanya a jihar Rivers.

Shugaban majalisar Tajuddeen Abbas ne ya karanta wasikar da shugaban kasa Tinubu ya aikewa majalisar inda yake neman ta amince masa sanya dokar.

:::Ana shirin kama Sanata Natasha

Bisa tanadin kundin tsarin mulkin kasa sai kaso 2 cikin 3 na yan majalisun dokokin kasa sun amince da sanya dokar sannan ta zama wadda bata ci karo da doka ba.

A ranar talata da yamaci shugaba Tinubu ya ayyana dokar ta baci a Rivers tare da dakatar da gwamnan jihar Siminalaya Fubara da mataimakiyar sa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here