HomeLabaraiDamfarar daukar ma'aikata na janyo asarar Naira biliyan 40 a Najeriya---EFCC

Damfarar daukar ma’aikata na janyo asarar Naira biliyan 40 a Najeriya—EFCC

Date:

Related stories

Jami’an tsaro sun Kama Natasha tana kokarin ficewa daga Najeriya

Rahotonni sun bayyana cewa jami'an shige da fice sun...

Nentawe Yilwatda Ya ZamaSabon Shugaban  APC na ƙasa

Jam’iyyar APC ta naɗa Ministan Harkokin Jinƙai da Ci...

Sojoji Sun Karyata Bidiyon Kama Dillalin Makamai a Zamfara 

Rundunar Sojin ƙasar nan tayi watsi da wani faifan...

Kotu ta tura mawaƙi Hamisu Breaker gidan gyaran hali

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta...

Gwamnatin Jigawa ta zaftare kaso 50 na farashin takin zamani

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya zaftare kaso...

Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta kasa EFCC, Ola Olukoyede, yace Najeriya na yin asarar sama da Naira biliyan 40 duk shekara sakamakon damfarar da ake yi wajen daukar ma’aikata.

Olukoyede ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin wata ganawa da jami’an Kungiyar Tattaunawa da Ma’aikata ta kasa (NECA) a babban ofishin EFCC na Abuja.

Ya ce binciken da ya gudanar a shekarar 2007 kafin ya shiga hukumar EFCC ya gano cewa ma’aikata suna cutar juna ta hanyoyi daban-daban.

Ola Olukoyede, ya ce tun bayan hawan sa shugabancin EFCC, hukumar ta bankado miliyoyin kudi bayan ta gano cewa akwai marasa aiki da ke karbar albashi daga gwamnatin tarayya.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here