Tinubu ne ya hana na samu mukamin minista—El-Rufa’i

0
25

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, yace ba majalisar dattawa ce ta cire sunan sa daga cikin mutanen da za’a naɗa mukamin minista ba, shugaban kasa Tinubu ne ya canza ra’ayin sa akan bashi mukamin.

Malam Nasir El-Rufa’i, yace yana⁩ so mutane su san cewa har abada bazai taba shiga jam’iyyar PDP ba, tun tuni ya yanke wannan shawarar saboda PDP ta lalace.

Tsohon gwamnan, ya sanar da hakan a daren yau litinin lokacin da yayi wata zantawa da kafar talbijin ta Arise.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here