Tinubu ya kara yawan kasafin kudin shekarar 2025 zuwa Naira triliyan 54.2

0
22

Shugaban kasa Bola Tinubu ya kara yawan kasafin kudin Nigeria na shekarar 2025 daga Naira triliyan 49.7 zuwa Naira triliyan 54.2.

Shugaban majalisar dattawa Sanata Godswill Akpabio, ne ya sanar da hakan, lokacin daya karanto wasikar da shugaban ya aikewa majalisa don neman sahalewa a kara yawan kasafin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here