Tinubu ya bawa Gawuna mukamin shugaban bankin lamunin lamunin Gidaje

0
89

Shugaban kasa Bola Tinubu, ya sake bawa tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasir Yusuf Gawuna, mukamin shugaban bankin bayar da lamunin gidaje na gwamnatin Tarayya.

:::Tinubu ya kara bawa Ganduje Mukamin shugaban Hukumar Kula da filayen jiragen sama ta Kasa

Mai magana da yawun shugaban kasar Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan a yau juma’a cikin wata sanarwar daya fitar da safiya.

Kafin yanzu Tinubu, ya nada Gawuna a matsayin shugaban hukumar gudanarwar jami’ar Bayero, ta Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here