Tinubu ya kara bawa Ganduje Mukamin shugaban Hukumar Kula da filayen jiragen sama ta Kasa

0
65

Tinubu ya kara bawa Ganduje Mukamin shugaban Hukumar Kula da filayen jiragen sama ta Kasa (FAAN).

:::Gwamnatin tarayya ta haramta ayyukan kungiyar Lakurawa

Mai taimakawa shugaban kasar a fannin yada labarai Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwar daya fitar a yau juma’a.

Wannan shine mukami na 2, da Tinubu, ya bawa Ganduje, wanda a yanzu haka shine shugaban jam’iyyar APC, na riko a matakin Kasa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here