Hauhawar farashin kayan masarufi ta kai kaso 34.80

0
48

Hukumar kididdiga ta kasa NBS, tace tashin farashin kayayyakin masarufi ya karu zuwa kaso 34.80, a watan Disamban shekarar 2024.

A watan Nuwamba dai hauhawar farashin ta tsaya akan kaso 33.60.

Hukumar NBS, ta sanar da hakan a yau laraba, cikin rahoton da take fitarwa daya shafi farashin kayayyaki a Nigeria.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here