Kasar Newzealand ta shiga sabuwar shekarar 2025

0
66

Kiribati, da kasar Newzealand sun shiga sabuwar shekarar 2025.

Kawo yanzu mazauna birnin Auckland, na kasar ta Newzealand suka fara gudanar da bikin sabuwar shekarar kamar yadda aka saba.

Kasashen da suke shiga sabuwar shekara da wuri sun kunshi;

  • Kiritimati, New Zealand, Australia, Japan da South Korea, India, da Sri Lanka, Burtaniya, Argentina, da kuma Gabashin Amurka.

A tsakar daren yau talata ne mafi yawa daga cikin kasashen duniya zasu shiga sabuwar shekarar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here