Fannin tsaro da ilimi zasu lashe naira triliyan 8 a kasafin shekarar 2025

0
55

Shugaban kasa Bola Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatin sa ta tsara kashewa fannin tsaro naira triliyan 4.91, a cikin kasafin kudin shekarar 2025, mai kamawa.

:::Majalisun dokokin kasa sun kara yawan kudin da za’a kashe a kasafin kudin 2025

Hakan yazo a daidai lokacin da za’a kashewa fannin lafiya naira triliyan 2.48, sai ayyukan gine gine da zasu lakume naira triliyan 4.06, da kuma ilimi mai triliyan 3.5

Shugaban kasar ya sanar da hakjan ne a yau lokacin da yake gabatar da kasafin kudin shekarar 2025, ga majalisun dokokin kasa a birnin tarayya Abuja.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here