Shugaban kasar Jamus zai shafe kwanaki uku a Nigeria

0
233

Shirye-shirye sunyi nisa wajen tarbar shugaban gwamnatin Jamus Frank-Walter Steinmeier, da zai kawo wa Nigeria ziyarar kwanaki uku, daga ranar 10 ga Disamba zuwa 12 ga wata.

:::Kotu ta tura Yahaya Bello Gidan Gyaran Hali na Kuje

Ofishin jakadancin Jamus dake Nigeria ne ya sanar da hakan a jiya Litinin, inda sanarwar tace zai gana da shugaban Nigeria Tinubu, da kuma shugaban kungiyar habbaka tattalin arzikin Afrika ta yamma Dr. Alieu Omar Touray.

Sanarwar tace Frank-Walter Steinmeier, zai kai ziyara jihar Legas da zai tattauna da manyan yan kasuwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here