Tsohon gwamnan babban bankin Nigeria, Godwin Emefiele, ya mallaki Gidaje 753, a Abuja.

0
37

Tuni dai kotu ta kwace gidajen, da kuma mika su ga gwamnatin tarayya.

Hukumar EFCC, ce ta shigar da Emefiele, kara bisa zargin sa da almundahana da wawure dukiyar gwamnati.

Tun bayan cire Emefiele daga mukamin gwamnan babban bankin, gwamnatin Nigeria ke binciken sa karkashin jagorancin hukumar EFCC, mai yaki da cin hanci da rashawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here