Jam’iyyar APC ta lashe zaben gwamnan jihar Ondo

0
107

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC Lucky Aiyedatiwa, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Ondo daya gudana ranar asabar.

APC ta samu kuri’a 366,781, wanda dan takarar PDP Ajayi, ya samu kuri’u, 117,845.

Jam’iyyar APC itace ta lashe daukacin kananun hukumomin jihar 18.

Farfesa Olayemi Akinwunmi, ne ya sanar da Sakamakon zaben a shalkwatar INEC dake Akure.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here