Jam’iyyar NNPP ta lashe daukacin zaben kananun hukumomin Kano

0
100

Jam’iyyar NNPP ta lashe daukacin zabukan kananun hukumonin jihar Kano da akayi a yau 26 ga watan Oktoba 2024.

Shugaban hukumar zaben mai zaman kanta ta jihar Kano, Farfesa Sani Lawan Malumfashi, ne ya sanar da hakan jim kadan bayan kammala tattara sakamakon zaben.

Cikin Sanarwar daya fitar yace NNPP ta lashe kujeru 44 na shugabannin kananun hukumomi da mataimakan su sai kuma Kansiloli.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here