Sarki Sunusi zai bawa dansa sarautar Ciroman Kano

0
71

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, zai nada babban dansa Aminu Sanusi Lamido, sarautar Ciroman Kano.

Dan nasa ya kasance mai aikin dan sanda, mai mukamin DSP.

Karanta karin wasu labaran:Majalisar dokokin Kano tace babu abinda za’a hana zaben kananun hukumomi

Sarautar Ciroman Kano wani babban mukami ne a masarautar Kano wanda a al’adance ake bai wa yarima ko mai jiran gado.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here