Sarkin Musulmai ya roki a yiwa shugabannin addu’a

0
34

Mai alfarma Sarkin Musulmai Alhaji Sa’ad Abubakar lll ya roki yan Nigeria su rika yiwa shugabannin su addu’a, duk da cewa ana cikin mawuyacin yanayi.

Sarkin, ya bayyana hakan jiya a jami’ar Ilorin, lokacin da yake jawabi a wajen taron kaddamar da littafi da lakcoci, don karrama shugaban hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB, farfesa Ishaq Oloyede, wanda ya cika shekaru 70 a duniya.

Karanta karin wasu labaran:Shugaban Tinubu ya ciyo bashin dala biliyan 6.45

Shugaban na JAMB, shugaban ya Kuma ajiye aiki bayan kaiwa Wannan shekaru a duniya.

An yiwa littafin lakabi da Koyarwar addinin Islama da hidimtawa al’umma.

Sultan, yace a daina la’antar shugabannin du lalacewar yanayin da suka saka mutane a ciki, kuma du lalacewar shugabannin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here