CBN ya sake karya farashin Dala a Najeriya

1
425
Farashin Dala zuwa naira
Farashin Dala zuwa naira

Babban bankin Najeriya CBN ya sake sanar da sayar da dala ga masu gudanar da harkokin canji a kasar.

Babban bankin ya bayyana hakan ne a wata takardar da aka sanya a shafinta na X a ranar Litinin.

Babban bankin ya ce an shirya sayar da dala 10,000 ga kowanne kamfanin chanjin kasashen waje duk dala 1 a kan Naira 1,101, sannan ya umurci dillalan da su siyar da su a kan kari da bai wuce kashi 1.5 na kudin CBN ba.

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here