Mbappe zai zauna a PSG har 2024

0
346

Dan wasan tsakiya na Faransa Kylian Mbappe, mai shekara 24, ya ce zai ci gaba da zama a PSG har zuwa karshen shekarar nan, amma fa a shekarar 2024 to Real Madrid kadai zai takawa leda.

Chelsea ta kara sunan dan wasan gaba na Wales, mai taka leda a Nottingham Forest wato Brennan Johnson, cikin ‘yan wasan da ta ke fatan saya, kuma tuni suka fara tattaunawa da dan wasan mai shekara 22.

Forest din ta bukaci fam miliyan 40, idan har Chelsea na son ta saida mata Johnson.

A bangare guda kuma  Tottenham da Brentford, na labe a gefe su na jira idan ciniki bai kaya ba, domin su yi wuf da matashin dan wasan da zarar waccan yarjejeniyar ba ta yi armashi ba.

a labe a gefe su na jira idan ciniki bai kaya ba, domin su yi wuf da matashin dan wasan da zarar waccan

Dan wasan tsakiya na Faransa Kylian Mbappe, mai shekara 24, ya ce zai ci gaba da zama a PSG har zuwa karshen shekarar nan, amma fa a shekarar 2024 to Real Madrid kadai zai takawa leda. (El Chiringuito TV – in Spanish)

Chelsea ta kara sunan dan wasan gaba na Wales, mai taka leda a Nottingham Forest wato Brennan Johnson, cikin ‘yan wasan da ta ke fatan saya, kuma tuni suka fara tattaunawa da dan wasan mai shekara 22. (Guardian)

Forest din ta bukaci fam miliyan 40, idan har Chelsea na son ta saida mata Johnson.

A bangare guda kuma kungiyoyin Tottenham da Brentford, na labe a gefe su na jira idan ciniki bai kaya ba, domin su yi wuf da matashin dan wasan da zarar waccan yarjejeniyar ba ta yi armashi ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here