Majalisa ta tantance ministocin Tinubu 14

0
141

Majalisar Dattawan Najeriya ta tantance mutum 14 cikin 28 da Shugaban Ƙasa Tinubu ya aika mata domin naɗa su a matsayin minisotoci. 

Ana sa ran fadar shugaban ƙasa za ta tura ƙarin sunayen wasu mutanen kafin a kammala aikin tantancewar, wadda aka fara a yau Litinin. 

Zuwa gobe Talata za a ci gaba da tantance sauran.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here