Hajji: Jirgin farko na alhazan Najeriya ya taso

0
160

Jirgin farko na alhazan Najeriya ya taso daga Jeddah zuwa Sokoto da ƙarfe 1:55pm agogon Saudiyya.

Hukumar aikin Hajji ta ƙasa NAHCON ta sanar da tashin jirgin ranar Talata.

NAHCON ta   ce  jirgin na  kamfanin Fly Nas na ɗauke da alhazai 426 da jami’i ɗaya.

Ana sa  ran kammala  kwaso alhazan Najeriya 95,000 nan da 3 ga Agusta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here