Mawaki 442 da abokin sa Ola of Kano da ke daure a gidan yarin Nijar sun saki hotuna

0
170


Hukumomin Jamhoriyar Nijar sun kama mawakan ne bayan samunsu da laifin yunkurin yin fasfon kasar ba bisa ka’ida ba

Mawaki 442 da abokinsa Ola of Kano da ke daure a gidan yarin Nijar sun saki hotunansu bayan dogon lokaci da ba a ji daga garesu ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here