Tsohon shugaban kasa Buhari ya koma Daura

0
155

Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a mahaifarsa Daura da ke Jihar Katsina bayan ya mika mulki ga sabon shugaban kasa Bola Tinubu.

Buhari ya sauka a Daura daga Abuja ne tare da rakiyar wasu tsoffin ministocinsa da kuma hadimai.

Ya mika mulkin ne a matsayin shugaban kasar Najeriya na 15 inda ta yi wa’adi biyu na shekara hurhudu a jere daga 2015 zuwa 2023.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here