Ku yafe min wahalar da kuka sha lokacin canjin kudi – Buhari

0
152

A jawabinsa na karshe ga ’yan Najeriya a safiyar Lahadi, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci da su yafe masa wahalar canjin kudi ta je fa su a kwanakin baya.

Ya ce ya kirkiro manufar ce da zuciya daya, don ya habaka tattalin arzikin Najeriya.

Ya kuma bukaci jama’a da suka kara yin takatsantsan sannan su ci gaba da ba jami’an tsaro hadin kai don a kawo karshen matsalar tsaro.

Muna tafe da karin bayani…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here