Hotuna: Yadda dalibai suka yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da lamarin ‘yan kwacen waya a Kano

0
128

Wasu dalibai sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da yan kwacen wayar tarho da ya ci gaba da kawo cikas ga zaman lafiya a jihar.

Daliban da suka yi cincirindo a kofar Gidan Murtala inda ma’aikatar ilimi da ta manyan makarantu ke dauke da alluna dauke da rubuce-rubucen kira ga hukumomi da su dakile wannan matsalar.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here