Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 29 ga Afrilu, 2023
Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;
Farashin siya 1,110
Farashin siyarwa 1,130
Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.
Yadda ake canzar da sauran kudade a yau;
https://dailynews24ng.com/hausa/2023/04/29/yadda-ake-canzar-da-kudin-sepa-zuwa-naira-a-yau-asabar-11/