‘Yan sintiri sun kashe ‘yan ta’adda 50 a Neja

0
155

Rahotanni daga Jihar Neja a tarayyar Najeriya na cewa mutane akalla 50 ne suka rasa rayukan su a karamar hukumar Ibbi, sakamakon wata arangama tsakanin ‘yan sintiri da kuma ‘yan ta’adda da suka addabi wannan yanki. 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here