INEC ta bayyana sakamakon zaben gwamnan Kebbi

0
151

Dokta Nasiru Idris na Jam’iyyar APC ya lashe zaben Gwamnan Jihar Kebbi da aka karasa a ranar Asabar.
Jami’in tattara sakamakon zaben gwamnan, Farfesa Sa’idu Yusuf, ya sanar cewa Dokta Nasiru ya zama zaÉ“aÉ“É“en Gwamnan Kebbi bayan da ya samu mafi rinjayen kuri’u, 409,225.

Wanda ya zo na biyu shi ne dan takarar jam’iyyar PDP, Janar Aminu Bande wanda ya samu kuri’u 360 940.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here