APC ta lashe kujeru 22 a Kogi

0
129

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu kujeru 22 cikin 25 na majalisar dokokin jihar Kogi.

Sakamakon da jami’an tattara bayanai na INEC suka bayyana a hedikwatar kowace karamar hukuma 21 na jihar, APC ta samu nasara a Ankpa I da II, Dekina I and II, Omalla, Ofu, Idah, Igalamela/Odolu, Ibaji, Olamaboro, Adavi, Okene. I and II, Ajaokuta, Okehi, Kabba/Bunu, Ijumu, Yagba East, MopaMuro, Lokoja I and II and Kogi/Kotonkarfi local governments.

PDP ta samu Bassa da Ogori Magongo yayin da African Democratic Congress (ADC) ta lashe Yagba West.

Jam’iyyar APC ta mamaye dukkan kujeru 25 a majalisar da ke yanzu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here