A yayin wata zantawa da manema labarai hon.Da’u Aliyu Abubakar dake a matsayin Mai unguwar gandun sarki Kuma kogunan kasar hausa ya bayya cewar rashin sanin kaine ga duk wani matashi daya Kai shekarun zabe ace baida katin zabe.
a yayin zantawar ne ya bayyana cewar katin zabe yana a matsayin yancin duk wani Dan kasa da zai zabi zabin ransa.
a karshe yaja hankalin matasa dasu shigo harkokin siyasa a dinga damawa dasu domin sune a matsayin manyan gobe


