Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana cewa ta ware Naira biliyan 3 da miliyan ɗari 5 a kasafin kuɗin 2026 domin bunƙasa ilimin Tsangaya a fadin jihar.
Jigawa ta ware Naira biliyan 3.5 domin inganta ilimin Tsangaya
Sabon kudirin na da nufin inganta wadannan makarantu na tsangaya da samar da ingantattun kayan koyarwa.


