Atiku Abubakar ya koma jam’iyyar ADC

0
6

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya karɓi katin zama ɗan jamʼiyyar ADC a mazaɓar sa ta Jada da ke jihar Adamawa.

Hakan ya kawo ƙarshen tsawon lokacin da ya ɗauka bai bayyana sauyin sheƙa ba, bayan da ya fice PDP.

Atiku, ya sanar da sauyin shekar ta sa ne cikin wani sakon da ya wallafa a shafukan sada zumunta a yau Litinin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here