Allah ya yiwa jarumin Kannywood Malam Na Ta’ala, rasuwa.
Rahotanni sun bayyana cewa Marubuciya Fauziyya D. Sulaiman ce ta bayyana rasuwarsa a sakon da ta wallafa a shafinta na Facebook.
Muna yin addu’ar Allah ya gafarta masa.
Daily News 24 Hausa na daya daga cikin kafafan yada labarai masu zaman kansu a Najeriya da ke saurin bunkasa kuma tana ba ku ingantattun labaran cikin harshen Hausa.
© 2025 Daily News 24 Hausa. All Rights Reserved.


