Bayan Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya koma APC, jam’iyyar ta ƙara faɗaɗa tasirinta a ƙasar nan, ta hanyar mamaye jihohi masu yawa.
Wannan sauyi ya sa yanzu APC ce ke da mulki a jihohi 24 na Najeriya.
Ga yadda rabon jam’iyyun yake a halin yanzu:
JIHOHIN DA APC KE MULKI
Jigawa, Kaduna, Borno, Katsina, Kebbi, Sokoto, Gombe, Yobe, Benue, Kogi, Kwara, Nasarawa, Niger, Ogun, Lagos, Cross River, Ebonyi, Ekiti, Imo, Ondo da Enugu, jimlar jihohin APC ke mulki yanzu 24.
JIHOHIN DA PDP KE MULKI
PDP Adamawa, Bauchi, Bayelsa, Osun, Oyo, Plateau, Rivers, Taraba, Zamfara, jimlar jihohi 9.
Sauran jihohi;
Labour Party (LP) Abia
NNPP Kano
APGA Anambra
Har yanzu ana tsammanin wasu daga cikin gwamnonin adawa ka’iya sake komawa APC kafin zaɓen shekarar 2027.