Babban malami na Madabo ya rasu

0
28

Rahotanni sun tabbatar da rasuwar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Kabiru Ibrahim na Madabo, wanda ya rasu a yammacin yau Alhamis.

Ana sa ran za a gudanar da jana’izarsa gobe Jumu’a da misalin karfe 10:00 na safe a gidan Sarkin Kano dake Kofar Kudu, sannan a kai gawar sa makabartar  Hajj Canp.

Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa, Ya kuma sanya Aljanna Firdausi ta zama makomarsa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here