Indiya ta kama ƴan Najeriya 106 masu safarar miyagun ƙwayoyi

0
81

Hukumar yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Indiya ta ce ta kama ‘yan Najeriya 106 a shekarar 2024 bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi.

Rahoton shekara na hukumar ya nuna cewa daga cikin mutum 660 da aka kama, mafi yawan su sun fito ne daga ƙasashen Nepal (203), Myanmar (25), Bangladesh (18), Ivory Coast (14), Ghana (13) da Iceland (10).

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here