Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa daga watan Janairu zuwa Mayu 2025, jihohin Najeriya sun karɓi jimillar Naira biliyan 22.9 na kuɗaɗen gyaran muhalli (ecological funds).
Kano ta samu mafi yawan adadi da Naira biliyan 1.29, sai Lagos Naira biliyan 1.09, sannan Borno Naira biliyan 1.01. Bayelsa ce ta fi ƙanƙanta da Naira miliyan 358.84.
Ga yadda aka raba kuɗaɗen:
1. Kano: Naira biliyan 1.29
2. Lagos: Naira biliyan 1.09
3. Borno: Naira biliyan 1.01
4. Katsina: Naira miliyan 997.04
5. Bauchi: Naira miliyan 970.20
6. Oyo: Naira miliyan 909.73
7. Jigawa: Naira miliyan 907.06
8. Sokoto: Naira miliyan 893.90
9. Enugu: Naira miliyan 815.70
10. Adamawa: Naira miliyan 807.98
11. Zamfara: Naira miliyan 807.14
12. Anambra: Naira miliyan 806.46
13. Yobe: Naira miliyan 805.43
14. Ogun: Naira miliyan 753.55
15. Osun: Naira miliyan 739.73
16. Ebonyi: Naira miliyan 725.64
17. Ekiti: Naira miliyan 725.23
18. Kaduna: Naira miliyan 531.36
19. Niger: Naira miliyan 480.38
20. Benue: Naira miliyan 454.81
21. Kogi: Naira miliyan 448.23
22. Rivers: Naira miliyan 437.37
23. Kebbi: Naira miliyan 428.23
24. Plateau: Naira miliyan 423.49
25. Imo: Naira miliyan 421.65
26. Delta: Naira miliyan 411.78
27. Cross River: Naira miliyan 407.81
28. Akwa Ibom: Naira miliyan 407.74
29. Taraba: Naira miliyan 390.65
30. Gombe: Naira miliyan 381.99
31. Abia: Naira miliyan 379.75
32. Edo: Naira miliyan 379.21
33. Ondo: Naira miliyan 377.52
34. Nasarawa: Naira miliyan 373.99
35. Kwara: Naira miliyan 361.00
36. Bayelsa: Naira miliyan 358.84