Ƴan Sanda Sun Karya Hannun Dama na Sowore–Sahara Reporters

0
16

Rahoton da jaridar Sahara Reporters ta fitar a yau Alhamis ya bayyana cewa jami’an ƴan sanda sun karya hannun dama na ɗan gwagwarmaya Omoyele Sowore, sannan kuma suka mayar da shi wani wuri na sirri don cigaba da tsare shi.

An tsare Sowore ne bayan da ya amsa gayyatar ƴan sanda a ofishinsu da ke Abuja a ranar Laraba.

Sowore na daga cikin fitattun masu gwagwarmaya da suka jagoranci zanga-zangar neman hakkokin tsofaffin ƴan sanda a makonnin baya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here