Hukumar Dake Kula Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta bayyana cewa ana sa ran samun ruwan sama da guguwa daga Litinin zuwa Laraba a sassa daban-daban na Najeriya, tare da yiwuwar ambaliya a wasu yankuna.
Jihohin da ake sa ran samun ruwan sama da guguwa:
Litinin: Adamawa, Taraba, Sokoto, Kebbi, Zamfara, Jigawa, Kano, Katsina
Talata: Taraba, Katsina, Kebbi, Sokoto, Kaduna, Zamfara
Laraba: Taraba, Kaduna, Borno, Bauchi, Gombe, Yobe, Jigawa, Kano, Adamawa.
Benue, Abuja (FCT), Niger, Kogi, Nasarawa, Kwara, Plateau.
Ebonyi, Enugu, Imo, Anambra, Abia, Ogun, Edo, Delta, Lagos, Rivers, Cross River, Akwa Ibom, Bayelsa, Osun, Oyo, Ondo, Ekiti.
NiMet ta bukaci jama’a su kasance da shiri kuma su ci gaba da bibiyar rahotannin yanayi a shafin ta na www.nimet.gov.ng