Gwamnan Kano Ya Raba Babura Ga ‘Yan Jaridar Fadar Gwamnati

0
10

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya raba babura ga wasu ‘yan jarida da ke aiki a Fadar Gwamnati, domin sauƙaƙa musu zirga-zirga da nuna godiya ga aikinsu. 

Wadanda suka amfana da rukunin farko na tallafin sun haɗa da, Usman Gwadabe, Sani Surajo, Adamu Dabo, Tukur S. Tukur, Tijjani Sorondinki, Ibrahim Muazzam, Mubarak Ismail, Jabir Ali Dan Abba, Rabiu Sanusi, Muzammil Sanda da Khalid Yusif.

An gudanar da rabon ta hannun kakakin gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here