Tsohon shugaban Najeriya Buhari ya mutu a Landan.
Buhari, ya rasu yana da shekaru 82, a duniya bayan fama da jinya a ƙasar Birtaniya.
An samu wannan sanarwar daya iyalan sa, tare da tsaffin masu taimaka masa.
Ya mulki Najeriya, a mulkin soji, sannan ya mulke a mulkin farar hula a tsakanin shekarun 2015 zuwa 2023.