Jihar Kano tayi fice wajen yawan mutanen da suka yi rijistar lambar zama ɗan ƙasar NIN, inda mutane fiye da miliyan ɗaya suka yi rijistar a tsakanin watan Janairu zuwa Yuni na shekarar 2025.
Jihar Legas, ce ke biye mata baya da mutane dubu ɗari 412.
Ga jerin jawadalin yadda sauran jihohi suka yi rijistar;
1. Kano: 1.01m
2. Lagos: 412.22k
3. Kaduna: 309.62k
4. Adamawa: 217.65k
5. Borno: 209.50k
6. FCT: 209.24k
7. Kebbi: 192.05k
8. Ogun: 187.49k
9. Oyo: 183.60k
10. Akwa-Ibom: 176.85k
11. Katsina: 171.97k
12. Jigawa: 170.83k
13. Sokoto: 147.01k
14. Rivers: 141.02k
15. Delta: 123.91k
16. Taraba: 122.19k
17. Abia: 114.68k
18. Benue: 111.77k
19. Anambra: 108.19k
20. Bauchi: 102.25k
21. Edo: 97.56k
22. Niger: 87.06k
23. Enugu: 82.22k
24. Yobe: 81.10k
25. Imo: 79.41k
26. Nasarawa: 78.12k
27. Kwara: 61.32k
28. Plateau: 56.13k
29. Osun: 55.00k
30. Zamfara: 50.80k
31. Bayelsa: 46.47k
32. Gombe: 42.34k
33. Ondo: 39.00k
34. Ebonyi: 36.28k
35. Cross-River: 27.21k
36. Ekiti: 26.64k
37. Kogi: 26.04k
An samu wadannan alƙaluma daga hukumar NIMC mai alhakin yiwa al’umma katin shaidar zama ɗan ƙasa.