An gudanar da jana’izar Dantata a Madina

0
16

An gudanar da jana’izar Alhaji Aminu Alhassan Dantata, a masallacin Annabi Muhammad SAW, dake Madina, sannan za’a binne shi a makabartar Baqiya.

An dai gudanar da jana’izar bayan kammala Sallar magriba, a masallacin kamar yadda aka sanar tun da farko, bayan dauko gawarsa daga Æ™asar Hadaddiyar Daular Larabawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here