Sanata Neda ya sauya sheƙa daga jam’iyyar LP zuwa APC

0
20

Sanata Neda Imasuen, wanda ke wakiltar yankin Edo ta Kudu a Majalisar Dattawa, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar Labour Party (LP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ne ya sanar da sauya sheƙar Imasuen yayin zaman majalisar na ranar Laraba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here