Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Dala ya rasu

0
88

Allah ya yiwa Hon. Mahmoud Madakin Gini, rasuwa.

Madakin Gini, ya rasu sakamakon hatsarin mota a hanyar sa ta zuwa birnin tarayya Abuja.

Idan za’a iya tunawa a baya ya riƙe muƙamin shugaban ƙaramar hukumar Dala.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here