Tsohon gwamnan jihar Bayelsa Celeb Omoniyi, ya mutu yana da shekaru 70 a duniya.
Omoniyi, ya mutu a ranar Lahadi lokacin da yake yin wasan Tennis a Apapa dake jihar Lagos.
Kafin rasuwar sa ya riƙe muƙamai da dama cikin su harda ministan harkokin yan sanda da sauran su.